<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>146</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ko kun zo gun Yesu domin gafara?
 Yana kiranmu duka mu zo.
 Shi ya ba da ransa domin dukanmu,
 Sai ku zo wurin Yesu, ku zo.

[V2]
 KORUS
 Sai ku zo, sai ku zo,
 Wurin Yesu Mai Ceto, ku zo.
 Shi zai tsarkake ku daga zunubi,
 Sai ku zo wurin Yesu, ku zo.

[V3]
 2) Kome yawan laifi fa zai wanke ku,
 Sai ku zo wurin Yesu tun yanzu.
 Za ku sami murna kuwa da kwanciyar rai,
 Sai ku zo wurin Yesu, ku zo.
 Korus

[V4]
 3) Almasihu Yesu yana jiranmu.
 Cikin gidan Ubansa ya hau,
 Yana shirya wuri don ya karƃe mu,
 Sai ku zo wurin Yesu, ku zo.
 Korus</lyrics>
<title>Ko Kun Zo Gun Yesu Domin Gafara? LW146</title>
</song>